iqna

IQNA

Ministan addini na Masar ya jaddada wajabcin ci gaba da karfafa ikon masallatai ta hanyar daukar kwararan matakai kan duk wani nakasu da yin nazari kan aikin injiniyoyi masu ginin masallatai.
Lambar Labari: 3487709    Ranar Watsawa : 2022/08/18